Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ أَمَتُكَ وَبِنْتُ أَمَتِكَ اِحْتَاجَتْ إِلَى رَحْمَتِكَ، وَأَنْتَ غَنِيٌّ عَنْ عَذَابِهَا، إِنْ كَانَتْ مُحْسِنَةً فَزِدْ فِي حَسَنَاتِهَا، وَإِنْ كَانَتْ مُسِيئَةً فَتَجَاوَزْ عَنْهَا
Allaahumma ‛amatuka wabintu ‛amatika, i’htaajat ilaa ra’hmatika, wa anta ghaniyyun ‛an ‛adhaabiha, in kaanat mu’hsinatan fazid fee ‘hasanaatiha, wa in kaanat musee’atan fa tajaawaz ‛anha
Ya Allah, wannan bawanKa ce (mace), kuma 'yar bawanKa (mace), tana buƙatar rahamarKa, kuma Kai wadatalle ne daga azabtar da ita. Idan ta kasance mai kyautatawa to Ka ƙara a cikin ladanta, kuma idan ta kasance mai sabo to Ka yafe mata.
Reference: Sahih (Albani). Al-Hakim: 1/359