Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنَّ (فُلَانَةَ بِنْتُ فُلَانٍ) فِي ذِمَّتِكَ وَحَبْلِ جِوَارِكَ فَقِهِ مِنْ فِتْنَةِ الْقَبْرِ وَعَذَابِ النَّارِ وَأَنْتَ أَهْلُ الْوَفَاءِ وَالْحَقِّ، اَللَّهُمَّ فَاغْفِرْ لَهَا وَارْحَمْهَا إِنَّكَ أَنْتَ الْغَفُوْرُ الرَّحِيْمُ
Allaahumma 'inna (fulanata bintu fulan) fee dhimmatika, wa habli jiwaarika, faqihi min fitnatil-qabri wa 'adhaabin-naari, wa 'Anta 'ahlul-wafaa'i walhaqq. Allaahumma faghfir laha warhamha 'innaka 'Antal-Ghafoorur-Raheem
Ya Allah, lallai [sunan mutum - mace] tana cikin kariyaTa, da cikin igiyar amincinKa, saboda haka Ka kare ta daga fitinar kabari da daga azabar Wuta. Kai ne Mai cika alkawari da haƙƙi, saboda haka Ka gafarta mata kuma Ka yi mata rahama. Lallai Kai ne Mai yawan gafara, Mai yawan rahama.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 3202