Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ أَنْتَ رَبُّهَا، وَأَنْتَ خَلَقْتَهَا، وَأَنْتَ هَدَيْتَهَا لِلْإِسْلَامِ، وَأَنْتَ قَبَضْتَ رُوْحَهَا، وَأَنْتَ أَعْلَمُ بِسِرِّهَا وَعَلَانِيَتِهَا، جِئْنَا شُفَعَاءَ فَاغْفِرْ لَهَا
Alla-humma, anta rabbuhaa, wa anta khalaqtahaa, wa anta hadaitahaa lil islaam, wa anta qabadta ru'hahaa, wa anta a'lamu bisirriha wa 'ala-niyatihaa, ji'na shufa'a-a fagfir laha
Ya Allah, Kai ne Ubangijinta, kuma Kai ne Ka halicce shi (ko ita), kuma Kai ne Ka shiryar da shi zuwa ga Musulunci, kuma Kai ne Ka karɓi ransa, kuma Kai Ka fi sanin sirrinsa da bayyanarsa. Mun zo muna masu ceto a gare shi, saboda haka Ka gafarta masa.
Reference: Hasan (Ibn Hajar). Ar-Rabbaniyyah 4/176