Loading...
Language: Hausa
Addu'ar mai zuwa tana da kyau -
اَللَّهُمَّ اجْعَلْهُ فَرَطًا وَذُخْرًا لِوَالِدَيْهِ، وَشَفِيعًا مُجَابًا، اَللَّهُمَّ ثَقِّلْ بِهِ مَوَازِينَهُمَا، وَأَعْظِمْ بِهِ أُجُورَهُمَا، وَأَلْحِقْهُ بِصَالِحِ الْمُؤْمِنِينَ، وَاجْعَلْهُ فِي كَفَالَةِ إِبْرَاهِيمَ، وَقِهِ بِرَحْمَتِكَ عَذَابَ الْجَحِيمِ، وَأَبْدِلْهُ دَارًا خَيْرًا مِنْ دَارِهِ، وَأَهْلًا خَيْرًا مِنْ أَهْلِهِ، اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِأَسْلَافِنَا، وَأَفْرَاطِنَا، وَمَنْ سَبَقَنَا بِالْإِيمَانِ
Allahum-maj'alhu faratan wa dhukhran liwaalidayhi, wa shafee'an mujaaban. Allaahumma thaqqil bihi mawaazeenahumaa wa 'a'dhim bihi 'ujoorahumaa, wa 'alhiqhu bisaalihil-mu'mineen, waj'alhu fee kafaalati 'Ibraaheema, wa qihi birahmatika 'adhaabal-jaheem, wa 'abdilhu daaran khayran min daarihi, wa 'ahlan khayran min 'ahlihi, Allahum-maghfir li'aslaafinaa, wa 'afraatinaa wa man sabaqanaa bil'eemaan.
Ya Allah, sanya shi ya zama mai gabata a gare su, da tanadi da taska ga iyayensa kuma mai ceto karɓaɓɓe. Ya Allah, sanya shi ya yi nauyi a cikin ma'aunan su da shi kuma Ka girmama ladansu da shi. Ka sanya shi ya haɗu da salihan muminai. Ka sanya shi a cikin kulawar Ibrahim (AS). Ka kare shi da rahamarKa daga azabar Jahim. Ka ba shi gida mafi alheri daga gidansa da dangi mafi alheri daga danginsa. Ya Allah, gafarta wa waɗanda suka gabata (wato suka rasu) kafinmu, da 'ya'yanmu da muka rasa (ta hanyar mutuwa), da waɗanda suka gabace mu a cikin Imani.
Reference: Duba Al-Mughni, Ibn Qudamah, 3/416; Duba kuma Ad-Durusul Muhimmah Li ‘Ammatil Ummah, na Sheikh Abdil Aziz Ibn Abdillah Ibn Baz, Rahimahullah, shafi na 15.