Loading...
Language: Hausa
إِنَّ لِلَّهِ مَا أَخَذَ وَلَهُ مَا أَعْطَى وَكُلٌّ عِنْدَهُ بِأَجَلٍ مُسَمًّى
Inna lillaahi maa 'akhadha, wa lahu maa 'a'taa, wa kullun 'indahu bi'ajalin musamma
Lallai na Allah ne abin da Ya ɗauka, kuma naSa ne abin da Ya bayar, kuma komai a wurinSa yana da ajali tabbatacce.
Reference: Bukhari: 7377