Loading...
Language: Hausa
Yana da kyau a karanta wannan addu'a wajen yin ta'aziyya
أَعْظَمَ اللَّهُ أَجْرَكَ، وَأَحْسَنَ عَزَاءَكَ، وَغَفَرَ لِمَيِّتِكَ
A'dhamAllahu 'ajraka, wa 'ahsana 'azaa'aka wa ghafara limayyitik.
Allah Ya girmama ladanka, kuma Ya kyautata ta'aziyyarka kuma Ya gafarta wa mamacinka.
Reference: Al-Adhkaar lin Nawawi Shafi na 126