Loading...
Language: Hausa
Duk lokacin da mutum ya karbi Musulunci, Manzon Allah (ﷺ) yakan umarce shi da ya karanta -
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي، وَارْحَمْنِي، وَاهْدِنِي، وَعَافِنِي وَارْزُقْنِي
Allaahummaghfir lee, warhamnee, wahdinee, wa 'aafinee warzuqnee
Ya Allah, Ka gafarta mini, Ka yi mini rahama, Ka shiryar da ni kuma Ka azurta ni.
Reference: Muslim: 2697