Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنَّكَ عَفُوٌّ (كَرِيْمٌ) تُحِبُّ الْعَفْوَ فَاعْفُ عَنِّي
Allaahumma innaka `Afuwwun [Karimun], tu'hibbul-`afwa fa`fu `annī.
Ya Allah, lallai Kai Mai afuwa ne [Mai karimci], Kana son afuwa, saboda haka Ka yi min afuwa.
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 3513