Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ أَهْلِلْهُ عَلَيْنَا بِالْيُمْنِ وَالْإِيْمَانِ وَالسَّلَامَةِ وَالْإِسْلَامِ رَبِّيْ وَرَبُّكَ اللَّهُ
Allaahumma ahlilhu `alaina bil-yumni wal-iman, was-salamati wal-Islam, rabbi wa rabbuk Allah
Ya Allah, Ka bai wa watan nan damar fitowa a gare mu cikin albarka da Imani, da aminci da Musulunci. Ubangijina da Ubangijinka shi ne Allah.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3451