Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya kasance yana cewa lokacin da ya buɗa baki:
ذَهَبَ الظَّمَاءُ وَابْتَلَّتِ الْعُرُوْقُ وَثَبَتَ الْأَجْرُ إِنْ شَاءَ اللَّهُ
Dhahabadh-dhama'u wabtallatil-'urooqu, wa thabatal-'ajru 'inshaa'Allah
Kishirwa ta tafi, jijiyoyi sun jike kuma lada ya tabbata in Allah Ya so.
Reference: [1] Hasan (Albani). Abu Dawud: 2357 [2] Da'if (Albani). Abu Dawud: 2358