Loading...
Addu'ar Bankwana ta Annabi ga Matafiyi
Language: Hausa
أَسْتَوْدِعُكَ اللَّهَ الَّذِيْ لَا تَضِيْعُ وَدَائِعُهُ
Astawdi'ukAllahal-ladhee laa tadhee'u wadaa'i'uhu
Ina sanya ka a cikin amincin Allah, Wanda amanaTa ba ta ɓacewa.
Reference: Sahih (Albani). Ibn Majah: 2825