Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ رَّبَّ السَّمَاوَاتِ السَّبْعِ وَمَا أَظْلَلْنَ، وَرَبَّ الْأَرَضِيْنَ السَّبْعِ ومَا أَقْلَلْنَ، ورَبَّ الشَّيَاطِيْنِ ومَا أَضْلَلْنَ، ورَبَّ الرِّيَاحِ وَمَا ذَرَيْنَ، أَسْأَلُكَ خَيْرَ هَذِهِ الْقَرْيَةِ وَخَيْرَ أَهْلِهَا، (وَخَيْرَ مَا فِيهَا) وَنَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهَا وَشَرِّ أَهْلِهَا وشَرِّ مَا فِيهَا
Allaahumma Rabbas-samaawaatis-sab'i wa maa 'adhlalna, wa Rabbal-'aradheenas-sab'i wa maa 'aqlalna, wa Rabbash-shayaateeni wa maa 'adhlalna, wa Rabbar-riyaahi wa maa tharayna. 'As'aluka khayra haathihil-qaryati wa khayra 'ahlihaa, (wa khayra maa feehaa), wa na‛oodhu bika min sharrihaa, wa sharri 'ahlihaa, wa sharri maa feehaa
Ya Allah, Ubangijin sammai bakwai da abin da suka inuwa, da Ubangijin ƙasashe bakwai da abin da suka ɗauka, da Ubangijin shaiɗanu da abin da suka ɓatar, da Ubangijin iska da abin da ta watsa. Ina roƙonKa alherin wannan gari da alherin mutanensa, (da alherin abin da ke cikinsa), kuma ina neman tsari da Kai daga sharrinsa, da sharrin mutanensa, da sharrin abin da ke cikinsa.
Reference: Hasan Ligairihi (Albani). Sahih Ibn Khuzaimah: 2565