Loading...
Language: Hausa
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ، وَلَهُ الْحَمْدُ، يُحْيِي وَيُمِيتُ، وَهُوَ حَيٌّ لَا يَمُوتُ، بِيَدِهِ الْخَيْرُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ
Laa 'ilaaha 'illAllahu wahdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu, yuhyee wa yumeetu, wa Huwa hayyun laa yamootu, biyadihil-khayru, wa Huwa 'alaa kulli shay'in Qadeer
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai, ba Ya da abokin tarayya, Mulki naSa ne kuma yabo naSa ne, Yana rayarwa kuma Yana kashewa, kuma Shi Rayayye ne ba Ya mutuwa, alheri yana hannunSa, kuma Shi Mai ikon yi ne a kan komai.
Reference: Hasan (Albani). Tirmidhi: 3428