Loading...
Language: Hausa
An ruwaito Jabir bin Abdillah (RA): Ya ce, "Lokacin da muka hau (wuri mai tudu), muna cewa:
اَللَّهُ أَكْبَرُ
Allahu Akbar
Allah Mai girma. (Kuma idan mun sauka (wuri mai gangara), sai mu ce (Subhanallah).
Reference: Bukhari: 2993