Loading...
Language: Hausa
سَمِعَ سَامِعٌ بِحَمْدِ اللَّهِ، وَحُسْنِ بَلَائِهِ عَلَيْنَا، رَبَّنَا صَاحِبْنَا، وَأَفْضِلْ عَلَيْنَا، عَائِذًا بِاللَّهِ مِنَ النَّارِ
Sami'a saami'un bihamdillaahi wa husni balaa'ihi 'alaynaa. Rabbanaa saahibnaa, wa 'afdhil 'alaynaa 'aa'ithan billaahi minan-naar.
Mai ji ya ji yabonmu ga Allah saboda kyakkyawar jarrabawarSa a gare mu. Ubangijinmu, kasance tare da mu kuma Ka yi mana falala. Ina neman tsarin Allah daga Wuta.
Reference: Muslim: 2718