Loading...
Language: Hausa
Kyawawan ayyuka masu dawwama su ne -
سُبْحَانَ اللَّهِ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ، وَلَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ، وَاللَّهُ أَكْبَرُ، لَا حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلَّا بِاللَّهِ
SubhaanAllah, walhamdu lillaah, wa Laa 'ilaaha 'illAllah, wa Allahu 'Akbar, Laa hawla wa laa quwwata 'illaa billaah
Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma dukkan yabo na Allah ne. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Allah ne Mafi Girma. Babu karfi ko iko sai ga Allah.
Reference: Musnad Ahmad (Lamba 513) (Ahmad Shakir, ed.) kuma jerin masu ruwayar sa sahihi ne. Duba Majma'uz-Zawa'id 1/297. Ibn Hajar ya ambace shi a cikin Bulughul-Maram yana mai cewa Ibn Hibban da Al-Hakim sun dauke shi sahihi.