Allah Yana cewa: Lallai, Allah Yana yin salati ga Annabi, da mala'ikunSa [suna roƙonSa Ya yi]. Ya ku waɗanda suka yi imani, ku yi salati a gare shi kuma ku yi sallama ta aminci.
Reference: Suratul Al-Ahzab 33:56
Yi Salati ga Annabi ﷺ (Hadisi) - Islamic Dua in Hausa