Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ), ya kasance yana karanta wannan addu'a lokacin da yake kan tafiya:
اَللَّهُمَّ أَنْتَ الصَّاحِبُ فِي السَّفَرِ وَالْخَلِيفَةُ فِي الْأَهْلِ اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ وَعْثَاءِ السَّفَرِ وَكَآبَةِ الْمُنْقَلَبِ وَسُوءِ الْمَنْظَرِ فِي الْأَهْلِ وَالْمَالِ اَللَّهُمَّ اطْوِ لَنَا الْأَرْضَ وَهَوِّنْ عَلَيْنَا السَّفَرَ
Allaahumma 'Antas-saahibu fis-safari wal-khaleefatu fil-'ahli, Allaahumma 'innee 'a'oodhu bika min wa'thaa'is-safari, wa kaabatil munqalabi wa su'il manzari fil-ahli wal maali, Allaahummatwi lanal-arda wa hawwin alainas-safara
Ya Allah, Kai ne Abokin tafiya, da Mai kula da iyali; Ya Allah, ina neman tsari da Kai daga wahalar tafiya, da mummunar komawa, da mummunan gani ga iyali da dukiya. Ya Allah, Ka nade mana nisan ƙasa kuma Ka sauƙaƙa mana tafiya.
Reference: Hasan Sahih (Albani). Abu Dawud: 2598