Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ), ya kasance yana karanta wannan addu'a lokacin da yake kan tafiya:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ فِي سَفَرِيْ هَذَا مِنَ الْبِرِّ وَالتَّقْوَى وَمِنَ الْعَمَلِ مَا تَرْضَى، اَللَّهُمَّ هَوِّنْ عَلَيْنَا الْمَسِيرَ وَاطْوِ عَنَّا بُعْدَ الْأَرْضِ اَللَّهُمَّ أَنْتَ الصَّاحِبُ فِي السَّفَرِ وَالْخَلِيفَةُ فِي الْأَهْلِ اَللَّهُمَّ اصْحَبْنَا فِي سَفَرِنَا وَاخْلُفْنَا فِي أَهْلِنَا
Allaahumma inni as’aluka fi safari hadha minal-birri wat-taqwa, wa minal-`amali maa tarda. Allaahumma hawwin `alainal-masira, watwi `anna bu`dal-ard. Allaahumma antas-saahibu fis safari wal-khalifatu fil-ahli. Allaahumma ashaabna fi safarina wakhlufna fi ahlina
Ya Allah, ina roƙonKa a cikin tafiyata wannan alheri da tsoron Allah, da aiki wanda Kake yarda da shi. Ya Allah, sauƙaƙa mana tafiya, kuma Ka nade mana nisan ƙasa. Ya Allah, Kai ne abokin tafiya, da mai kula da iyali. Ya Allah, kasance tare da mu a cikin tafiyarmu, kuma Ka kula da iyalanmu.
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 3447