Loading...
Language: Hausa
لَبَّيْكَ اللَّهُمَّ لَبَّيْكَ، لَبَّيْكَ لَا شَرِيكَ لَكَ لَبَّيْكَ، إِنَّ الْحَمْدَ، وَالنِّعْمَةَ، لَكَ وَالْمُلْكَ، لَا شَرِيكَ لَكَ
Labbayk Allaahumma labbayk, labbayka laa shareeka laka labbayk, 'innal-hamda, wanni'mata, laka wal mulk, laa shareeka lak.
Na amsa maKa, Ya Allah, na amsa maKa. Na amsa maKa, ba Ka da abokin tarayya, na amsa maKa. Lallai yabo, da ni'ima, naKa ne, da mulki. Ba Ka da abokin tarayya.
Reference: Bukhari, 1549, Muslim 2/841, Lamba 1184