Loading...
Tasbihin Annabi (ﷺ)
Language: Hausa
An ruwaito daga Abdullah ibn Amr ibn al-'As (RA), na ga Manzon Allah (ﷺ) yana kirga tasbihin Allah a kan yatsu. Ibn Qudamah (RA) ya ce a ruwayarsa: "Da hannunsa na dama".
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 1502