Loading...
Language: Hausa
Lokacin da Annabi (ﷺ) ya kusanci dutsen as-Safa sai ya karanta:
إِنَّ الصَّفَا وَالْمَرْوَةَ مِنْ شَعَآئِرِ اللَّهِ
Inna assafa wal-marwata min shaAAa-iri Allah
Lallai, Safa da Marwa suna daga cikin alamomin Allah. (Sannan ka ce: Ina farawa da abin da Allah Ya fara da shi.)
Reference: [1] Al-Baqarah: 158 [2] Muslim 2/888, Lamba 1218; Kuma ayar ita ce aya ta 158 ta Suratul Baqarah.