Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya kasance yana faɗi a lokacin yanka -
بِسْمِ اللَّهِ اَللَّهُمَّ تَقَبَّلْ مِنْ مُحَمَّدٍ وَآلِ مُحَمَّدٍ وَمِنْ أُمَّةِ مُحَمَّدٍ
Bismillaahi, Allah-humma Taqabbal min Muhammadin wa Al-i-Muhammadin, wa min Ummati Muhammadin
Da sunan Allah, Ya Allah, Ka karɓa daga Muhammadu, da iyalin Muhammadu da kuma daga Al'ummar Muhammadu.
Reference: Muslim: 1967