Loading...
Kariya daga Wasiwasin Shaiɗan (Hadisi)
Language: Hausa
Allah Yana cewa: Kuma idan wani mummunan tunani ya zo maka daga Shaiɗan, to ka nemi tsari da Allah. Lallai Shi Mai ji ne, Masani.
Reference: Suratul Fussilat 41:36