Loading...
Language: Hausa
رَبِّ أَعُوْذُ بِكَ مِنْ هَمَزَاتِ الشَّيَاطِينِ، وَأَعُوْذُ بِكَ رَبِّ أَن يَّحْضُرُونِ
Rabbi A‛oodhu bika min hamazatish shayaateen, Wa A‛oodhu bika rabbi ay-yahduroon
Ubangijina, ina neman tsari da Kai daga wasiwasi na shaiɗanu, Kuma Ubangijina, ina neman tsari da kada su halarce ni.
Reference: Suratul Mu'minun 23: 97-98