Loading...
Addu'ar Shiga Masallaci (Addu'ar Masnoon)
Language: Hausa
Lokacin shiga masallaci, ka ce -
اَللَّهُمَّ اعْصِمْنِي مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ
Allaahumma`simni min ash-shaytaanir-rajeem
Ya Allah, Ka kare ni daga Shaiɗan jifaffe.
Reference: Sahih. Ibn Majah: 773