Loading...
Language: Hausa
أَعُوْذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّاتِ الَّتِي لَا يُجَاوِزُهُنَّ بَرٌّ وَلَا فَاجِرٌ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ، وَبَرَأَ وَذَرَأَ، وَمِنْ شَرِّ مَا يَنْزِلُ مِنَ السَّمَاءِ، وَمِنْ شَرِّ مَا يَعْرُجُ فِيهَا، وَمِنْ شَرِّ مَا ذَرَأَ فِي الْأَرْضِ، وَمِنْ شَرِّ مَا يَخْرُجُ مِنْهَا، وَمِنْ شَرِّ فِتَنِ اللَّيْلِ وَالنَّهَارِ، وَمِنْ شَرِّ كُلِّ طَارِقٍ إِلَّا طَارِقًا يَطْرُقُ بِخَيْرٍ يَا رَحْمَنُ
A'oodhu bikalimaatil-laahit-taammaatil-latee laa yujaawizuhunna barrun wa laa faajirum min sharri maa khalaqa, wa bara'a wa dhara'a, wa min sharri maa yanzilu minas-samaa'i, wa min sharri maa ya'ruju feehaa, wa min sharri maa dhara'a fil-'ardhi, wa min sharri ma yakhruju minhaa, wa min sharri fitanil-layli wannahaari, wa min sharri kulli taariqin 'illaa taariqan yatruqu bikhayrin yaa Rahmaan
Ina neman tsari a cikin kalmomin Allah cikakku waɗanda babu wani nagari ko fajiri da zai iya ketare su, daga sharrin duk abin da Ya halitta, Ya kaga kuma Ya samar. [Ina neman tsari] daga sharrin abin da ke sauka daga sama da sharrin abin da ke hawa zuwa gare ta. [Ina neman tsari] daga sharrin abin da ke yaɗuwa a doron ƙasa da sharrin abin da ke fitowa daga gare ta, da ina neman tsari daga sharrin fitintunun dare da rana, da kuma sharrin mai ziyara da dare sai dai wanda ke zuwa da alheri, Ya Mai rahama.
Reference: Sahih (Albani). Sahih Al-Jami: 74