Loading...
Addu'a Lokacin da Zakara ya yi Cara ko Jaki ya yi Kuka
Language: Hausa
أَعُوْذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيـمِ
A'oodhu billaahi minash-Shaytaanir-rajeem
Ina neman tsari da Allah daga Shaiɗan jifaffe.
Reference: [1] Bukhari: 3303 [2] Sahih. Abu Dawud: 5103