Loading...
Language: Hausa
أَعُوْذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ
A'oodhu billaahi minash-Shaytaanir-rajeem
Ina neman tsari da Allah daga Shaiɗan jifaffe. Allah Yana cewa: Kuma idan wata muguwar shawara ta zo maka daga Shaiɗan, to ka nemi tsari da Allah. Lallai Shi Mai ji ne, Masani.
Reference: Ha-mim Sajdah 41:36