Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce wa 'A'ishah (RA): Ki ce -
اَللَّهُمَّ إِنَّكَ عَفُوٌّ كَرِيمٌ تُحِبُّ الْعَفْوَ فَاعْفُ عَنِّي
Allaahumma innaka 'afuwwun karim, tuhibbul-'afwa, fa'fu 'anni
Ya Allah, lallai Kai ne Mai Afuwa, Mai Karamci. Kana son afuwa; saboda haka Ka yi mini afuwa.
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 3513