Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ أَنْتَ رَبِّي لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ، خَلَقْتَنِيْ وَأَنَا عَبْدُكَ وَأَنَا عَلَى عَهْدِكَ وَوَعْدِكَ مَا اسْتَطَعْتُ، أَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا صَنَعْتُ أَبُوءُ لَكَ بِنِعْمَتِكَ عَلَيَّ، وَأَبُوءُ بِذَنْبِيْ فَاغْفِرْ لِي فَإِنَّهُ لَا يَغْفِرُ الذُّنُوبَ إِلَّا أَنْتَ
Allaahumma anta rabbee laa ilaaha illaa anta, khalaqtanee wa-ana ‘abduka, wa-ana ‘alaa ‘ahdika wawa‘dika mas-tata‘tu, a‘oothu bika min sharri maa sana‘tu, aboo-o laka bini‘matika ‘alayya, wa-aboo-o bithanbee, faghfir lee fa-innahu laa yaghfirudh dhunooba illaa anta
Ya Allah, Kai ne Ubangijina, babu abin bautawa sai Kai, Ka halicce ni kuma ni bawanKa ne, kuma ina kan alƙawarinKa da alkawarinKa gwargwadon iyawata, ina neman tsari da Kai daga sharrin abin da na aikata. Na yarda da ni'imarKa a gare ni kuma na yarda da zunubina, don haka Ka gafarta mini, domin lallai babu wanda ke gafarta zunubai sai Kai.
Reference: Bukhari: 6306