Loading...
Language: Hausa
Allah Yana cewa:
وَتُوبُوٓا إِلَى اللَّهِ جَمِيعًا أَيُّهَ الْمُؤْمِنُونَ لَعَلَّكُمْ تُفْلِحُونَ
Wa toobooo ilallaahi jamee'an ayyuhal-mu'minoona la'allakum tuflihoon.
Kuma ku tuba zuwa ga Allah, dukkanku, Ya ku muminai, domin ku rabauta.
Reference: Suratul Nur 24:31