Loading...
Language: Hausa
Allah Yana cewa:
وَالَّذِينَ إِذَا فَعَلُوا فٰحِشَةً أَوْ ظَلَمُوٓا أَنفُسَهُمْ ذَكَرُوا اللَّهَ فَاسْتَغْفَرُوا لِذُنُوبِهِمْ وَمَن يَغْفِرُ الذُّنُوبَ إِلَّا اللَّهُ وَلَمْ يُصِرُّوا عَلٰى مَا فَعَلُوا وَهُمْ يَعْلَمُونَ
Wallazeena izaa fa'aloo faahishatan aw zalamooo anfusahum zakarullaaha fastaghfaroo lizunoobihim wa man yaghfiruz-zunooba illallaahu wa lam yusirroo 'alaa maa fa'aloo wa hum ya'lamoon.
Kuma waɗanda suke idan suka aikata alfasha ko suka zalunci kansu [ta hanyar sabo], sukan tuna Allah kuma su nemi gafara ga zunubansu - da wa ke gafarta zunubai sai Allah? - kuma [waɗanda] ba sa dagewa a kan abin da suka aikata alhali suna sani.
Reference: Suratul Ali Imran 3:135