Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ خَيْرَهَا وَخَيْرَ مَا جَبَلْتَهَا عَلَيْهِ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّهَا وَمِنْ شَرِّ مَا جَبَلْتَهَا عَلَيْهِ
Allaahumma 'innee 'as'aluka khayrahaa wa khayra ma jabaltahaa 'alayhi wa 'A'oodhu bika min sharrihaa wa min sharri maa jabaltahaa 'alayhi
Ya Allah, ina roƙonKa alherinta da alherin abin da Ka halicce ta a kansa, kuma ina neman tsari da Kai daga sharrinta da daga sharrin abin da Ka halicce ta a kansa.
Reference: Hasan. Abu Dawud: 2160