Loading...
Language: Hausa
بِاسْمِ اللَّهِ اَللَّهُمَّ جَنِّبْنَا الشَّيْطَانَ وَجَنِّبِ الشَّيْطَانَ مَا رَزَقْتَنَا
Bismillaahi, Allaahumma jannibnash-Shaytaana, wa jannibish-Shaytaana maa razaqtanaa
Da Sunan Allah. Ya Allah, Ka nisantar da Shaiɗan daga gare mu kuma Ka nisantar da Shaiɗan daga abin da Ka azurta mu.
Reference: Bukhari: 141