Loading...
Language: Hausa
بَارَكَ اللَّهُ لَكَ فِي الْمَوْهُوْبِ لَكَ، وَشَكَرْتَ الْوَاهِبَ، وَبَلَغَ أَشُدَّهُ، وَرُزِقْتَ بِرَّهُ.
BaarakAllahu laka fil-mawhoobi laka, wa shakartal-waahiba, wa balagha 'ashuddahu, wa ruziqta birrahu
Allah Ya yi maka albarka da kyautarSa a gare ka, da kuma (sabuwar iyaye) ka yi godiya, da yaron ya kai ga balaga, da kuma an azurta ka da biyayyarsa.
Reference: An ambaci wannan a matsayin maganar Hasan Al Basri Rahimullah. Duba Tuhfatul Mawdud fi Ibn Qayyim, Shafi na 20