Loading...
Language: Hausa
Fadi wannan kalma sau 10 -
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ، وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ
Laa ilahaa illAllahu wahdahu laa sharika lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu wa huwa 'alaa kulli shay'in qadir
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai, ba Ya da abokin tarayya. Mulki NaSa ne kuma yabo NaSa ne, kuma Shi ne Mai Iko akan komai. Annabi (ﷺ) ya ce: Mutumin da ya fadi kalmar da ke sama sau 10, zai kasance kamar wanda ya 'yanta 'ya'ya hudu daga zuriyar Isma'il (AS) daga bauta.
Reference: Bukhari: 6404