Loading...
Addu'ar Iyaye
Language: Hausa
رَّبِّ ارْحَمْهُمَا كَمَا رَبَّيَانِي صَغِيرًا
Rabbir-hamhumaa kamaa rabbayaanee sagheeraa.
Ubangijina, Ka yi musu rahama kamar yadda suka rene ni [yayin da nake] ƙarami.
Reference: Suratul Isra 17:24