Loading...
Language: Hausa
رَبِّ أَوْزِعْنِي أَنْ أَشْكُرَ نِعْمَتَكَ الَّتِي أَنْعَمْتَ عَلَيَّ وَعَلَىٰ وَالِدَيَّ وَأَنْ أَعْمَلَ صَالِحًا تَرْضَاهُ وَأَدْخِلْنِي بِرَحْمَتِكَ فِي عِبَادِكَ الصَّالِحِينَ
Rabbi awzi'nee an ashkura ni'matakal-lateee an'amta 'alayya wa 'alaa waalidayya wa an a'mala saalihan tardaahu wa adkhilnee birahmatika fee 'ibaadikas-saaliheen.
Ubangijina, Ka ba ni ikon yin godiya ga ni'imarKa wacce Ka yi mini da kuma ga iyayena da kuma in aikata aikin ƙwarai wanda Ka yarda da shi. Kuma Ka shigar da ni da rahamarKa cikin [sahun] bayinKa salihai.
Reference: Suratul Naml 27:19