Loading...
Language: Hausa
رَبِّ أَوْزِعْنِي أَنْ أَشْكُرَ نِعْمَتَكَ الَّتِي أَنْعَمْتَ عَلَيَّ وَعَلَىٰ وَالِدَيَّ وَأَنْ أَعْمَلَ صَالِحًا تَرْضَاهُ وَأَصْلِحْ لِي فِي ذُرِّيَّتِي ۖ إِنِّي تُبْتُ إِلَيْكَ وَإِنِّي مِنَ الْمُسْلِمِينَ
Rabbi awzi'nee an ashkura ni'matakal-lateee an'amta 'alayya wa 'alaa waalidayya wa an a'mala saalihan tardaahu wa aslih lee fee zurriyyatee innee tubtu ilaika wa innee minal-muslimeen.
Ubangijina, Ka ba ni ikon yin godiya ga ni'imarKa wacce Ka yi mini da kuma ga iyayena da kuma in aikata aikin ƙwarai wanda Ka yarda da shi kuma Ka kyautata mini zuriyata. Lallai, na tuba zuwa gare Ka, kuma lallai ni ina daga cikin Musulmai.
Reference: Suratul Ahqaf 46:15