Loading...
Language: Hausa
رَبِّ اجْعَلْ هَـٰذَا الْبَلَدَ آمِنًا وَاجْنُبْنِي وَبَنِيَّ أَن نَّعْبُدَ الْأَصْنَامَ
Rabbij-'al haazal-balada aaminan wajnubnee wa baniyya an na'budal-asnaam.
Ubangijina, sanya wannan gari [Makkah] amintacce kuma Ka nisantar da ni da 'ya'yana daga bautar gumaka.
Reference: Suratul Ibrahim 14:35