Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اكْفِنِيْ بِحَلَالِكَ عَنْ حَرَامِكَ وَأَغْنِنِي بِفَضْلِكَ عَمَّنْ سِوَاكَ
Allaahummak-finee bihalaalika 'an haraamika wa 'aghninee bifadhlika 'amman siwaak
Ya Allah, Ka isar mini da halalinKa daga barin haramunKa, kuma Ka wadatar da ni da falalarKa daga barin wani gun wanda ba Kai ba.
Reference: Hasan. Tirmidhi: 3563