Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya kasance yana yawan faɗin waɗannan Addu'o'i:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْهَمِّ وَالْحَزَنِ وَالْعَجْزِ وَالْكَسَلِ وَالْبُخْلِ وَالْجُبْنِ وَضَلَعِ الدَّيْنِ وَغَلَبَةِ الرِّجَالِ
Allaahumma 'innee 'A'oodhu bika minal-hammi wal-hazani, wal'ajzi wal-kasali, wal-bukhli wal-jubni, wa dhala'id-dayni wa ghalabatir-rijaal
Ya Allah, ina neman tsari da Kai daga baƙin ciki da bacin rai, da lalaci da kasala, da rowa da tsoro, da rinjayar bashi da rinjayar mutane.
Reference: Bukhari: 2893