Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ مٰلِكَ الْمُلْكِ تُؤْتِي الْمُلْكَ مَنْ تَشَاءُ وَتَنْزِعُ الْمُلْكَ مِمَّنْ تَشَاءُ وَتُعِزُّ مَنْ تَشَاءُ وَتُذِلُّ مَنْ تَشَاءُ بِيَدِكَ الْخَيْرُ إِنَّكَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ رَحْمَانُ الدُّنْيَا وَالْآخِرَةِ وَرَحِيْمَهُمَا تُعْطِيْهِمَا مَنْ تَشَاءُ وَتَمْنَعُ مِنْهُمَا مَنْ تَشَاءُ ارْحَمْنِيْ رَحْمَةً تُغْنِيْنِيْ بِهَا عَنْ رَحْمَةِ مَنْ سِوَاكَ
Allaahumma maalik-al-mulki tu’til-mulka man tashaa’u, wa tanzi‛-ul-mulka mimman tashaa’u, wa tu‛izzu man tashaa’u wa tudhillu man tashaa’u, bi yadik-al-khayru innaka ‛alaa kulli shay’in qadeer, ra'hmaanud-dunyaa wal-aakhirati wa ra'heemahumaa, tu‛teehimaa man tashaa’u, wa tamna‛u minhumaa man tashaa’-ur'hamnee ra'hmatan tughneenee bihaa ‛an ra'hmati man siwaak
Ya Allah, Mai Mulkin Mulki, Kana bayar da mulki ga wanda Ka ga dama, kuma Kana kwace mulki daga wanda Ka ga dama, kuma Kana ɗaukaka wanda Ka ga dama, kuma Kana ƙasƙantar da wanda Ka ga dama. Alheri yana hannunKa. Lallai, Kai ne Mai Iko a kan komai. Mai Rahama da Jin Ƙai na duniya da lahira, Kana bayar da su ga wanda Ka ga dama kuma Kana hana su daga wanda Ka ga dama. Ka yi mini rahama, (irin) Rahamar da ba za ta sanya ni buƙatar rahamar wani ba (sai Kai).
Reference: Hasan (Albani). Sahihut Targib: 1821