Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana karanta wannan addu'ar a cikin sallah:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ فِتْنَةِ الْمَسِيحِ الدَّجَّالِ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ فِتْنَةِ الْمَحْـيَا وَالْمَمَاتِ. اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْمَأْثَمِ وَالْمَغْرَمِ
Allaahumma 'innee 'a'oodhu bika min 'adhaabil-qabr, wa 'a'oodhu bika min fitnatil-maseehid-dajjaal, wa 'a'oodhu bika min fitnatil-mahyaa wal-mamaat. Allaahumma 'innee 'a'oodhu bika minal-ma'thami wal-maghram
Ya Allah, ina neman tsari da Kai daga azabar kabari, kuma ina neman tsari da Kai daga fitinar Masihud-Dajjal, kuma ina neman tsari da Kai daga fitinar rayuwa da mutuwa. Ya Allah, ina neman tsari da Kai daga zunubi da bashi.
Reference: Bukhari: 832