Loading...
Language: Hausa
Aisha ta ruwaito cewa Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana yin addu'a da waɗannan kalmomi:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ فِتْنَةِ النَّارِ وَعَذَابِ النَّارِ، وَفِتْنَةِ الْقَبْرِ، وَعَذَابِ الْقَبْرِ، وَشَرِّ فِتْنَةِ الْغِنَى، وَشَرِّ فِتْنَةِ الْفَقْرِ، اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ فِتْنَةِ الْمَسِيحِ الدَّجَّالِ، اَللَّهُمَّ اغْسِلْ قَلْبِي بِمَاءِ الثَّلْجِ وَالْبَرَدِ، وَنَقِّ قَلْبِي مِنَ الْخَطَايَا كَمَا نَقَّيْتَ الثَّوْبَ الْأَبْيَضَ مِنَ الدَّنَسِ، وَبَاعِدْ بَيْنِي وَبَيْنَ خَطَايَايَ كَمَا بَاعَدْتَ بَيْنَ الْمَشْرِقِ وَالْمَغْرِبِ. اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْكَسَلِ وَالْهَرَمِ وَالْمَأْثَمِ وَالْمَغْرَمِ
Allaahumma inni a`udhu bika min fitnatin-nar, wa `adhabin-nar, wa fitnatil-qabr, wa `adhabil-qabr, wa sharri fitnatil-ghina, wa sharri fitnatil-faqr, Allaahumma inni a`udhu bika min fitnatil- masihid-dajjal. Allaahummaghsil qalbi bi-ma’ith-thalji wal-barad, wa naqqi qalbi minal-khataaya kamaa naqqaitath-thawbal-abyada minad-danas, wa ba`id baini wa baina khaatayaaya kamaa ba`adta bainal-mashriqi wal maghrib, Allaahumma inni a`udhu bika min al-kasali wal-harami wal-ma’thami wal-maghram
Ya Allah, lallai ina neman tsari da Kai daga fitinar Wuta, da azabar Wuta, da azabar kabari, da fitinar kabari, da sharrin fitinar arziki, da sharrin fitinar talauci, da sharrin fitinar Masihud-Dajjal. Ya Allah, wanke zunubaina da ruwan kankara da ƙanƙara, kuma Ka tsarkake zuciyata daga zunubai, kamar yadda Ka tsarkake farar riga daga datti, kuma Ka nisanta tsakanina da zunubaina kamar yadda Ka nisanta tsakanin gabas da yamma. Ya Allah, lallai ina neman tsari da Kai daga lalaci, da tsufa, da zunubi da bashi.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3495