Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abu Huraira (RA): Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana umurtar mu yayin da za mu kwanta barci mu ce:
اَللَّهُمَّ رَبَّ السَّمَوَاتِ السَّبْعِ وَرَبَّ الْأَرْضِ، وَرَبَّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ، رَبَّنَا وَرَبَّ كُلِّ شَيْءٍ، فَالِقَ الْحَبِّ وَالنَّوَى، وَمُنْزِلَ التَّوْرَاةِ وَالْإِنْجِيلِ، وَالْفُرْقَانِ، أَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ كُلِّ شَيْءٍ أَنْتَ آخِذٌ بِنَاصِيَتِهِ اَللَّهُمَّ أَنْتَ الْأَوَّلُ فَلَيْسَ قَبْلَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ الْآخِرُ فَلَيسَ بَعْدَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ الظَّاهِرُ فَلَيْسَ فَوْقَكَ شَيْءٌ، وَأَنْتَ الْبَاطِنُ فَلَيْسَ دُونَكَ شَيْءٌ، اِقْضِ عَنَّا الدَّيْنَ وَأَغْنِنَا مِنَ الْفَقْرِ
Allaahumma Rabbas-samaawaatis-sab'i, wa Rabbal-Ardi, wa Rabbal-'Arshil-'Adheem, Rabbanaa wa Rabba kulli shay'in, faaliqal-habbi wannawaa, wa munzilat-Tawraati wal-'Injeeli, wal-Furqaan, 'A'oodhu bika min sharri kulli shay'in 'Anta 'aakhithun binaasiyatihi. Allaahumma 'Antal-'Awwalu falaysa qablaka shay'un, wa 'Antal-'Aakhiru falaysa ba'daka shay'un, wa 'Antadh-Dhaahiru falaysa fawqaka shay'un, wa 'Antal-Baatinu falaysa doonaka shay'un, iqdhi 'annad-dayna wa 'aghninaa minal-faqr
Ya Allah, Ubangijin sammai bakwai da babban Al'arshi, Ubangijinmu da Ubangijin komai, Mai tsaga iri da ƙwaya, Mai saukar da Attaura, da Injiila, da Alkur'ani, ina neman tsari da Kai daga sharrin duk wani abu da kake riƙe da gashin goshinsa. Ya Allah, Kai ne na Farko don haka babu komai kafin Ka kuma Kai ne na Ƙarshe don haka babu komai bayan Ka. Kai ne na Zahiri don haka babu komai a samanKa kuma Kai ne na Badini don haka babu komai kusa da Kai. Ka biya mana bashinmu kuma Ka tseratar da mu daga talauci.
Reference: Muslim: 2713, Sahih. Tirmidhi: 3481