Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abdullah ibn Amr (RA): Cewa Manzon Allah (ﷺ), ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ غَلَبَةِ الدَّيْنِ وَغَلَبَةِ الْعَدُوِّ وَشَمَاتَةِ الْأَعْدَاءِ
Allaahumma inni A‛oodhu bika min ghalabatid-daini, wa ghalabatil-'aduwwi, wa shamaatatil-a'da'i
Ya Allah, ina neman tsari da Kai daga rinjayar bashi, da rinjayar maƙiya, da kuma maƙiya su yi farin ciki da masibuna.
Reference: Sahih. Nasa'i: 5475