Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce: Biyu (addu'o'i) ba a mayar da su, ko da wuya a mayar da su: Addu'a a lokacin kiran sallah, da (addu'a) a lokacin yaki lokacin da ya tsananta. Wata ruwayar tana cewa, "a lokacin da ake ruwan sama."
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 2540