Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce, “Addu’ar mai damuwa ita ce -
اَللَّهُمَّ رَحْمَتَكَ أَرْجُو، فَلَا تَكِلْنِي إِلَى نَفْسِي طَرْفَةَ عَيْنٍ، وَأَصْلِحْ لِي شَأْنِي كُلَّهُ، لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ
Allaahumma rahmataka 'arjoo falaa takilnee 'ilaa nafsee tarfata 'ayen, wa 'aslih lee sha'nee kullahu, laa 'ilaaha 'illaa 'Anta
Ya Allah, rahamarKa nake fata. Kada Ka bar ni da kaina ko da na ƙiftawar ido (wato ko da na ɗan lokaci). Ka gyara mini al'amarina duka. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai.
Reference: [1] Hasan. Abu Dawud: 5090 [2] Bukhari: 2893